Tafsirin surar annisa
Bayanan Gamamman tsari
Matashiya: Tafsirin surar annisa
Yare: Hausa
Lakcara: Jafar Mahmud Adam
Dubawar: Adam Shekarau
Takaitaccan bayani: Malan yayi bayanine akan zaman takewan ma aurata da kuma hakkokin ma aurata da kuma hukumce hukumcan sadaki da wasu kura kuran da wasu kefatdawa acikinsu wajan sadaki da kuma siffofin mata na gari da kuma bayani akan mas alar gado da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi.
Ranar da aka sa: 2015-02-07
Gajeran mahadi: http://IslamHouse.com/810864
Wannan adireshin an fayyace matashiyarshi cikin wadannan bayanan:
An fassara wannan da wadanna yarukan: Larabci
Sake dubawa kuma. ( 6 )
Tafsirin surar al an am ( Hausa )
Tafsirin surar al imrana ( Hausa )
Tafsirin surar attauba ( Hausa )
Tafsirin surar baqara ( Hausa )
Tafsirin surar ma ida ( Hausa )
Tafsirin surar yusuf ( Hausa )