Sharhin littafin tahawiyyah
Bayanan Gamamman tsari
Matashiya: Sharhin littafin tahawiyyah
Yare: Hausa
Lakcara: Malan Aliyu Muhammad Sadisu
Dubawar: Adam Shekarau
Takaitaccan bayani: Malan yayibayanine akan yima allah bauta da kuma yarda da kaddara da hukumcin kafirtarda mutane da qaidodinta ,dakuma bayani akan azabar kabari da lahira ,da hukumcin karantawa mamaci al qur ani ,dakuma Waliyyan allah da bam baci tsakaninsu da Waliyyan shaitan da masu sihiri da bokanci , dakuma fa lalan sahabbai da makaminsu awajan allah , dasauran abubuwa masu mahimmaci da yakkamaci musulmi yasansu acikin addininsa da aqidarsa.
Ranar da aka sa: 2014-05-27
Gajeran mahadi: http://IslamHouse.com/601536
An fassara wannan da wadanna yarukan: Larabci
Sake dubawa kuma. ( 1 )