Mutuwar aure da abidake gawoshi

Sauraro Bayanan Gamamman tsari
Matashiya: Mutuwar aure da abidake gawoshi
Yare: Hausa
Lakcara: Aminou Dawrawa
Dubawar: Salisu Ibrahim
Takaitaccan bayani: Macemacen aure mi ke kawoshi kuma ya za ayi amaganceshi wanda alisafinda akai angano kashi biyar bisa koma mutuwar aure mahi yawan wadanda akesaki matanda basu huce shekara ashirinba wasu suna ganin abinda kekawowar rabuwar aure bangare uku ne ko ban garen iyaye ko bangaren mata ko bangaren miji. Sannan ya fadi hayoyinda za abi dumin kiayiwar mutuwar aure
Ranar da aka sa: 2015-03-15
Gajeran mahadi: http://IslamHouse.com/823940
Wannan adireshin an fayyace matashiyarshi cikin wadannan bayanan:
An fassara wannan da wadanna yarukan: Larabci
Makalatu ( 1 )
1.
Mutuwar aure da abidake gawoshi
50.2 MB
: Mutuwar aure da abidake gawoshi.mp3
Go to the Top