Tarbiya a musulinci

Sauraro Bayanan Gamamman tsari
Matashiya: Tarbiya a musulinci
Yare: Hausa
Lakcara: Aminou Dawrawa
Dubawar: Salisu Ibrahim
Takaitaccan bayani: Malan yayi bayani ne akan mahimmacin tarbiya a musulinci da kuma mahimmacinta acikin al aumma
Yayi bayani akan hayyoyin da addini musulinci yasamuna wajan yiwa yara tarbiya
Tare da cewa tarbiya tanason sa idon iyaye akan yaransu saboda tarbiya an ginatane akan soyayya tsakanin yara da iyayensu
Yana daga cikin hakkokin yara akan iyayensu samusu son allah a zukatarsu dakuma sauran mahimma darussa masu alaka da tarbiya wanda wajibine kowane musulmi yasansu
Ranar da aka sa: 2015-03-10
Gajeran mahadi: http://IslamHouse.com/822625
Wannan adireshin an fayyace matashiyarshi cikin wadannan bayanan:
An fassara wannan da wadanna yarukan: Larabci
Makalatu ( 1 )
1.
Tarbiya a musulinci
53 MB
: Tarbiya a musulinci.mp3
Go to the Top