HUKUNCE HUKNCE MASU ZURFI Akan muhimman darussa da suka shafi al’umma baki daya.

Littafai Bayanan Gamamman tsari
Matashiya: HUKUNCE HUKNCE MASU ZURFI Akan muhimman darussa da suka shafi al’umma baki daya.
Yare: Hausa
Wallafar: abdul aziz bin dawud al fayiz
fassara: Malan Aliyu Muhammad Sadisu
Dubawar: Adam Shekarau
Takaitaccan bayani: Littafi ne da ya kunshi bayani akan rukunan musulunci da sharuddan Kalmar shahada da kuma tsarin karantar da al’umma, da bayani akan alwala da sallah, da kuma yadda ake shirya janaza da yi mata da tsoratarwa akan shirka, da bayanai akan kyawawan dabi’un musulunci.
Ranar da aka sa: 2015-02-09
Gajeran mahadi: http://IslamHouse.com/811286
Wannan adireshin an fayyace matashiyarshi cikin wadannan bayanan:
An fassara wannan da wadanna yarukan: Larabci
Makalatu ( 2 )
1.
HUKUNCE HUKNCE MASU ZURFI
1.8 MB
Open: HUKUNCE HUKNCE MASU ZURFI.pdf
2.
HUKUNCE HUKNCE MASU ZURFI
10.5 MB
Open: HUKUNCE HUKNCE MASU ZURFI.docx
Go to the Top