shirzad abdurrahman tahir

Matashiya: shirzad abdurrahman tahir
Takaitaccan bayani: shine shirzad bin abdurrahman bin tahir bin hasan dan kufa bakurde mai bin mazhaban sha fi'i an haifeshene a mausil arewacin iraqi a shekara ta 1968
yayi karatunsa a wurin malomma dayawa a iraq da sauransu
dagacikin malomman akwai: ashiehk abdul latif bin kalil assufi da ashierhk al hafiz ali bin hasan al wasabi da shiehk al hafiz al muqri abdurrazak muhammadu imarah
yalimanci masallatai dayawa a iraqi da yaman da imarat

Ranar da aka sa: 2016-02-01
Gajeran mahadi: http://IslamHouse.com/2793252
An fassara wannan da wadanna yarukan: Larabci - Ingilishi - Tajik - Yaran Kannada - Bengalanci - Telgonci - Yaran Nepal - Yaran Chana - Fransanci - Yaran Tailand - Albaniyanci - Sonnki - yaran akanenci - Yaran Holand - Fasha - Banbaranci - Yaran Milyalim - Romaniyanci - Girka - Arminiyanci - Yaran Biyetanam - Uzbinci - yaran afari - Amharanci - Aigoriyanci - Italiyanci - Urdu - Yaran Kurdawa - Tajriniyanci - Isbaniyanci - Somali - Matey - Sanhali - Yaran Tamili - Indiyanci - Turkumaniya - Swahili - Fotugal - Bosniynaci - Turkiya - Sanju - Asami - Yaran Mandanka - Yaran Kazakhi - Rashanci
Bayanai masu alaka da shi ( 0 )