sa id bin aliyo bin ,it al kahtani

Matashiya: sa id bin aliyo bin ,it al kahtani
Takaitaccan bayani: sa id bin aliyo bin wahf bin muhammed daga kabilan al sulaiman al kahtani
an haifeshi 25/10/1372h a kauyan wadi al aurain a jahar abha yayi karatunsa a jamiar al imam muhammed bin saud na musulinci yagama karatun jami a ashekara ta 1404h ya samu takardan digiri ashekara ta 1412h yakuma samu takardan zama dokta (digirin digirgir) ashekara ta 1419h

Ranar da aka sa: 2016-01-02
Gajeran mahadi: http://IslamHouse.com/2787998
An fassara wannan da wadanna yarukan: Larabci - Isbaniyanci - Indiyanci - Fasha - Turkiya - Yaran Chana - Yaran Milyalim - Tajik - Yarbanci - Indunusiyanci - Tagalog - Japananci - Maranawo - Romaniyanci - Yaran Malayi - Yaran Tamili - Fransanci - Urdu - bushtu - Bengalanci - Swahili - Chechiniyanci - Yaran Uganda - Marnawo - Bosniynaci - Uzbinci - Ingilishi - Rashanci - Telgonci - Yaran Tailand - Aigoriyanci - Jamusanci - Yaran Kurdawa - Yaran Nepal - Yaran Holand - Yaran Biyetanam - Albaniyanci - Somali - Amharanci - Sanhali - Fotugal - Asami - yaran afari - Turkumaniya - Shirkasi
Bayanai masu alaka da shi ( 2 )