ladubban musulinci

Matashiyar nau'ukan Bayanan Gamamman tsari
Matashiya: ladubban musulinci
Takaitaccan bayani: waga shafi na maganane akan wasu ladubba a musulinci kamar: ladubban tashi daga barci, ladubban cin abinci, ladubban shan ruwa, ladubban sayya tufafi, ladubban magana, ladubban da tare da mahaifinnansa,ladubban dan auwa tare da yan auwansa, ladubban hayya, ladubban karatu da makaranta, ladubban malami, ladubban al mairi, ladubban dasuka shafi mutun, ladubban barci , ladubban sadar da zumunta, ladubban a bokan taka, ladubban yin sallama, ladubban neman izini, ladubban majlisi, ladubban wuraran wasa, ladubban aiki da zaman takewa da kasuwanci, ladubban wanka da shiga bayi, ladubban biyan bukata, ladubban al wala, ladubban masallaci, ladubban sallah, ladubban sallar jama'a, ladubban karatun al kur ani, ladubban zikirin allah, ladubban addu'a, ladubban juma'a, ladubban sallar i'di guda biyu,ladubban azumi, ladubban zakka da sadaka, ladubban hajji da ziyara.
Gajeran mahadi: http://IslamHouse.com/2781981
Bayanai masu alaka ( 2 )
Go to the Top