SALEH BIN FAUZAN AL FAUZAN

Futattatun mutane Bayanan Gamamman tsari
Matashiya: SALEH BIN FAUZAN AL FAUZAN
Takaitaccan bayani: SALEH BIN FAUZAN AL FAUZAN AN HAIFESHINE 28 GAWATA SATUMBA SHEKARA TA 1935 KUMA DAYA 1 GATAN RAJAB NA MUSULINCI SHEKARA TA 1354
KUMA YANA GADA CIKIN KOMITIN MAYYA MAYYAN MALUMMA MASU FATAWA KUMA YANA CIKIN KOMITIN MASU KULA DA MALUMMAN HAJJI
KUMA MAI KARANTAR WANE DAKUMA LIMAMIN MASALLACI YARIMA MUTIB DAN ABDUL AZIZ A AUNGUWAR MALAZ YANA KUMA BADA FATAWA ACIKIN REDIYO A SHIRIN RURUN ALADDARB
KUMA MALAN YANADA WASU KOKARI NA BINCIKE BINCIKE NA ADDINI DA RUBUCE RUBUCE NA LITTAFFAN MUSULINCI DA FATAWA DA SAURANSU
Ranar da aka sa: 2015-09-04
Gajeran mahadi: http://IslamHouse.com/2771541
Bayanai masu alaka da shi ( 1 )
Go to the Top