Zikirin safe da marece

Sauraro Bayanan Gamamman tsari
Matashiya: Zikirin safe da marece
Yare: Hausa
Lakcara: Muhamad Awal Albani Zariya
Dubawar: Salisu Ibrahim
Takaitaccan bayani: Zikirinda akeyi da safe da kuma marece ,kuma yana daga cikin yima allah madaukaki bauta sannan ana ambaton allah da baki kuma ana ambatonshi da gabubuwa na jiki.dagacikin fa idodinshi yana karama zuciya haske kuma yana kankaremata tsatsan zunubi. kuma zikiri yana kore shedan.
Ranar da aka sa: 2015-03-15
Gajeran mahadi: http://IslamHouse.com/823948
Wannan adireshin an fayyace matashiyarshi cikin wadannan bayanan:
An fassara wannan da wadanna yarukan: Larabci
Makalatu ( 2 )
1.
Zikirin safe da marece 1
24.7 MB
: Zikirin safe da marece 1.mp3
2.
Zikirin safe da marece 2
24.7 MB
: Zikirin safe da marece 2.mp3
Go to the Top