Dankonzumunta a addininmuslunci

Sauraro Bayanan Gamamman tsari
Matashiya: Dankonzumunta a addininmuslunci
Yare: Hausa
Lakcara: Aminou Dawrawa
Dubawar: Salisu Ibrahim
Takaitaccan bayani: Mahimmacin yan uwantaka acikin addin musulinci da kuma sada zumunta acikin addinin musulunci,musulmai yan uwan junane yana da cikin imanin mutum musulmi bayacika sai yasoma danuwa abidayakesomakansa na alkairi. Sanan musulmi bayacutar damutane shine kuma janhankullaan yin karatu da karantarwa da kira dayinwaazi. Mututamutum da girmamashi kuma yafadakarda tuna niimomin da allah yayima musulmi shine aikowar dan sako zuwa garemu shine annabi muhamad (saw) dagacikin niimomin da allah yayimuna shene lafiya ta jiki da kuma zamalafiya dagacikin niima addinin musulunci dagacikin niimomi ilimi sannan yarufe karatunsa akan falalar sahabbai na manzo da kuma irin godummuwar dasukabada wajan yada wannan addinin musulunci.
Ranar da aka sa: 2015-03-10
Gajeran mahadi: http://IslamHouse.com/822627
Wannan adireshin an fayyace matashiyarshi cikin wadannan bayanan:
An fassara wannan da wadanna yarukan: Larabci
Makalatu ( 1 )
1.
Dankonzumunta a addininmuslunci
52.9 MB
: Dankonzumunta a addininmuslunci.mp3
Go to the Top