Hukumce hukumcan taima ma

Matashiya: Hukumce hukumcan taima ma
Yare: Hausa
Lakcara: Jafar Mahmud Adam
Dubawar: Adam Shekarau
Takaitaccan bayani: Malan yayi bayanine akan dalilan dakesa ayi taimama da kuma lokuttan da taimama ta halitta dakuma lokuttan dabata halittaba da kuma nau aukan kasan da yahalitta ayi taimama akanta da abubuwan dake dokan hukumcinta dakuma sauran bayanai akan taimama wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.
Ranar da aka sa: 2015-02-21
Gajeran mahadi: http://IslamHouse.com/814602
Wannan adireshin an fayyace matashiyarshi cikin wadannan bayanan:
An fassara wannan da wadanna yarukan: Larabci
