Sharhin littafin qiyam ramadan na shiek nasir addin albani

Matashiya: Sharhin littafin qiyam ramadan na shiek nasir addin albani
Yare: Hausa
Lakcara: Muhammad Auwal Adam
Dubawar: Adam Shekarau
Takaitaccan bayani: Malan yayi bayani akan tsayuwan dare da falalarsa da hukunci tsayuwan dare ga mata da hukunci I I tikafi da sharuttanshi da hukunshi ga mata da hukunci ziyaran miji a masallaci da abubuwan da mai I I tikafi yakamata yayisu da abubuwan da basu kamataba da sauran hukunce hukuncin tsayuwan dare da sauransu.
Ranar da aka sa: 2014-06-29
Gajeran mahadi: http://IslamHouse.com/716281
Wannan adireshin an fayyace matashiyarshi cikin wadannan bayanan:
An fassara wannan da wadanna yarukan: Larabci