WAIWAYE ADON TAFIYA

Rubuce-rubuce Bayanan Gamamman tsari
Matashiya: WAIWAYE ADON TAFIYA
Yare: Hausa
Marubuci: wasu jama a daga cikin malumma
Takaitaccan bayani: Wasu Malamai da masana harkokin yau da kullun cikin Musulmi suka rubuta wannan sako, sun taru ne domin duba hanyar da ta fi dacewa wurin alaka da Turawan yamma, da kuma duba hanyar magance ta’addanci da suke yiwa Musulmi da Musulunci, musamman ga shi kullun karuwa abin yake yi, ga shi masu yin hakan wasu mutane ne, da kuma kungiyoyin gwamnati da na addini da na ’yan jarida. Ga sako nan zuwa ga masana harkokin yauda kullum da shuwagabannin addini da na jama’a saboda wannan abu, muna fada musu cewa: A duk lokacin da ta’addanci ya yi yawa a kan wata al’umma daga wasu mutane to dolene ta fara ramuwar gayya, kuma ta ji dalinin da ya sa hankan ke faruwa, duk da cewa abin da kowa yafi so shi ne gaba da zalunci su tsaya.
Ranar da aka sa: 2008-06-27
Gajeran mahadi: http://IslamHouse.com/156081
Wannan adireshin an fayyace matashiyarshi cikin wadannan bayanan:
An fassara wannan da wadanna yarukan: Larabci
Makalatu ( 1 )
1.
WAIWAYE ADON TAFIYA
60.8 KB
Open: WAIWAYE ADON TAFIYA.pdf
Go to the Top